letra de yar gata - vblaiz
[intro]
yar gata, ya ki ke
yar gata, babba ta ke
yar gata, fine girl, beautiful, baki sani ba
yar gata
[verse: vblaiz]
wan su mata yawo suke yi da shimi
sai ka ji sun che i want the guys to see me
basu son aiki, dare da rana tv
wai suna so su zama kaman celebrity
toh yanzu kin bar kafafu a waje
wai kina so ki nuna ma maza kin zaman a mace
toh yanzu kin bar mazaje a rikiche
tunanin ki suke yi, jikin ki ma a bar shi a lallache
but the charm can be deceiving, modesty is beautiful
chasing after things that you end up not receiving
walahi it’s deceiving, ki tambaye stephen
sai g-ya maki yanda kina sa shi shivering
akwai kyau na zuchiya, k-ma da na fuska
kar ki gan ni a hanya, ki fara chin fuska
ina g-ya maki, cause you are a queen
kar ki dinga susa jiki kamar kin sha chloroquine
fine girl beautiful, ga ta kyakyawa
ga ta k-ma iya dahuwa da daddawa
daka yan iska take yi, kamar dakuwa
domin idanun ta yana sama daidai wurin allah
she’s not an outlaw to her in-laws
zuchiyarta na da laushi kamar pillow
she’s heavy on the word, like a thousand kilos
maganan ta na da dadi, kamar milo
yar gata
yar gata
letras aleatórias
- roland kaiser › letra de midnight lady (einsam so wie ich) - roland kaiser
- the malibooz › letra de santa's gone surfin' - the malibooz
- brian granse › letra de barstow to reno - brian granse
- nda draiitaii › letra de on my way - nda-draiitaii
- pj olsson › letra de wheels - pj olsson
- paul and storm › letra de here's looking at you - paul and storm
- remady › letra de do it on my own - remady
- basshunter › letra de boten anna (original version) - basshunter
- arik einstein אריק איינשטיין › letra de ze ani - זה אני - arik einstein - אריק איינשטיין
- bellowhead › letra de captain wedderburn - bellowhead