letra de vip - malam6ix
malam6ix
vip sai kinzo za′ayi taro
yar manya sai dai ni babban kwaro
vip ke ta musamman ce mairo
ni sai mairo, jeki agwagwa kidau toro
kwasha-kwasha bata ado gangaro
kina raina kinyi zaman dabaro
chikar boss, mugun boss ni mayen mairo
kyanki yana karo, wulakanci na nakaro mairo
matar duba rudu, to dauki madubin duba rudu du go
zaki ga wanda yazo min wacce nake so, ya faman gyambo
kadaran kadahan, haka wanda yayi mini nayi masa dai-dai ko zambo
ni lamba shida, kare magana oga yayan bo-bo-bo
kina sona
aure zanyi bana
bana-bana, a tsaida magana
kina so na muyi aure bana
ki cewa siriki na
zan turo baba na
vip sai kinzo za’ayi taro
matar manya sai dai ni babban kwaro
vip ke ta musamman ce mairo
ni sai mairo, agwagwa jeki kidau toro
kwasha-kwasha bata ado gangaro
kina raina kinyi zaman dabaro
yarinyar boss, mugun boss ni mayen mairo
kyanki yana karo, wulakanci na nakaro mairo
letras aleatórias
- jowell randy › letra de bellaqueo* - jowell & randy
- alyssa joseph › letra de a short intervention - alyssa joseph
- flamborough head › letra de silent stranger - flamborough head
- ric wilson terrace martin › letra de beyond me - ric wilson & terrace martin
- day6 › letra de 때려쳐 (beat it) - day6
- sophy 王嘉儀 › letra de 月光族 dwc (ń7ä remix) - sophy (王嘉儀)
- gian uy › letra de 16 grados* - gian (uy)
- justin rarri › letra de in the beginning - justin rarri
- caitlyn scarlett › letra de cliff - caitlyn scarlett
- russ ballard › letra de expressway to your heart - russ ballard