letra de arewa angel - ali jita
arewa annngel…
don adah…
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel…
woman with a heart of gold
expensive than any gold
there is nothing she won’t do
for the man she loves.
sannu rabin zuciyata, ni ina ji dake.
koda natashi bacci, nayi kwalli dake.
anbani keeee, anbani ke …
anbani ke, kinga anbani ke.
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.
muci abinci tare, mu zauna a tare.
mui kuka a tare, dariyar mu a tare.
mui chilling a tare, flexing a tare.
mu taka a tare, ranar auren mu tare
kinci ado da lalle… you beautiful wearing atamfa…
arewa anngel
mai atamfa yarinya sannu kyakyawa…
kinga soyayya taki tayimin qawa
mai atamfa yarinya sannu kyakyawaaa
kinga soyayya taki tayimin qawa…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa… i love you the way you are…
kyakyawa… kyakyawa… kyakyawa…
my arewa angel.
lyrics by
ilham_galadeema
letras aleatórias
- iggy pop › letra de lil know it all feat. sum 41 - iggy pop
- eartha › letra de love jones (da wiz extended mix) - eartha
- the hollies › letra de hard hard year - the hollies
- s a i d us › letra de change me - s.a.i.d (us)
- rare bird › letra de peace of mind - rare bird
- wold › letra de an habitation of dragons and a court for owls - wold
- seigmen › letra de frost-bite - seigmen
- tony dekker › letra de hearing voices - tony dekker
- kyla philippines › letra de i don't want you to go - kyla (philippines)
- zodiaks › letra de manas mīļākās puķes - zodiaks