letras.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

letra de lokaci yayi - umar m shareef

Loading...

m shareef

lokaci yayi
lokaci yayi
lokaci yayi

yakamata ki san da akwai wanda yake ƙaunarki
yakamata ki san da akwai wanda yake begen ki
duk abinda na mallaka na maida shi da sunanki
ko bayan rai na rubuta wasiyya a neme ki

ban iya soyayya ba, koyo
baki san inayi ba wayyo
gashi ya zame minni ciwooo
ya zan da raina

zuciyata tana bugawa
hantata tana kaɗawa
yakamata kafin in mace in sanar dakeee

lokaci yayi
lokaci yayi
lokaci yayi (kigane)
lokaci yayi

lokaci yayi
lokaci yayi
lokaci yayi
lokaci yayi
kinada kyau kamar jar fulawa
maganarki tamkar sarewa
tafiya kina yi da natsuwaaa
kina birge kowa
kece abar yabona
safiya dare da rana
kin taii da hankalina
kinsa na mance kaina

duk randa ban ganki baniyin barci ko na daƙiƙa ɗaya
yadda nagga rana haka zan gano dare har zuwa safiya

lokaci yayi
lokaci yayi
lokaci yayi (kigane)
lokaci yayi

lokaci yayi
lokaci yayi
lokaci yayi
lokaci yayi

dani dake muyi rayuwa da babu rabbuwaa
in zama uba ki zam uwa muyi ta yaɗuwa
duk daɗin da zanaji in ba ke bai kai daɗi ba
anan nafiso na zauna inda kike ban san gajiya ba

sarauniyar sarki (aha)
nabiki ko an ƙi (aha)
kece kike mulki
nima da kaina na bi

lokaci yayi
lokaci yayi
lokaci yayi (kigane)
lokaci yayi

lokaci yayi
lokaci yayi
lokaci yayi
lokaci yayi

letras aleatórias

MAIS ACESSADOS

Loading...