letras.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

letra de mu kade' - morell

Loading...

kai ya
nagode, nagode, nagode
ye-ye

ku kalai da na shigo yarinya da ke faranta da zuciyata (zuciyata)
sometimes, tambaya na ke ya akai yi ne
malaika ce ke kauna na (kauna na, na)
k-ma walahi najira na jira ki, sai allah ya turo ki girl
k-ma gaskiya mun da ce and now see n0body else
domin har rubutun mu ta fara
yau gidan mu za mu kwana
iyyaya mu sun sa albarka
mun gode ma mama da baba

ku samana wakar soyyaya, da ni da love mu ka dan mota
daga nan sai mu je mota, siginal a’kule kofar
samana wakar soyyaya, da ni da love mu ka dan mota
daga nan sai mu je mota, siginal a’kule kofar

me and you (mu kade)
ba wata kishiya (ke ka dai)
loving you (ke ka dai)
stay with me (ni ka dai oh)
me and you (mu kade)
ba wata kishiya (ke ka dai)
loving you (ke ka dai)
grow old with me (ni ka dai, grow with me)

oh ye
eh mana
eh-eh

allah ya bamu zaman lafiya (amin)
za mu dinga hakuri da juna (amin)
ku ma ya raba mu da yan wahala (amin)
ya albarkace ku mu gan saraban (amin)
k-ma allah sa ya maida kowa gida lafiya (amin)
ya bawa iyyayen mu jikoki (amin)
yara ma su albarka (amin)
gidan mu gangariya

samana wakar soyyaya, da ni da love mu ka dan mota
daga nan sai mu je mota, siginal a’kule kofar
samana wakar soyyaya, da ni da love mu ka dan mota
daga nan sai mu je mota, siginal a’kule kofar

me and you (mu kade)
ba wata kishiya (ke ka dai)
loving you (ke ka dai)
stay with me (ni ka dai oh)
me and you (mu kade)
ba wata kishiya (ke ka dai)
loving you (ke ka dai)
grow old with me (ni ka dai)

nagode

letras aleatórias

MAIS ACESSADOS

Loading...