letra de king z-hood_ow juju lyrics - arewa mafia
king z-hood
arewa mafia
malami da allo
almajirin karatu
alkalamin rubutu nigga kullum babu hutu
kai ar sai da bob yace king z-hood ka kusan ka zare
(mai tari bai shan sigari ga. wari bugu da qari)
verse 1
honey moon trip to tha moon ba wurin zama
a sama nake tsaye gani can a kusa da wata
call me star,tauraro,dorinan ruwa
da mun fito su hau gudun da ba wurin. zuwa
kare na karkara,shi kainuwa yana a kan ruwa
nd if u hatin on ma success xaaka mutu mushe
gawarka ta bushe,su angulu su kwashe
(mai tari bai shan sigari ga wari bugu da kari)
verse 2
sunga ice prince junior jikinsu yayi sanyi
yanxu xasu gane bambancin ruwa da shayi
err body likes king mixtape ku saka layi
ai suna jiran xuwanmu tun xamanin kama. bayi
ai rashinmune yasa hip hop take ta gyangyadi
ku kama rap ku sa a cikin mari kui mata gargadi
y’a y’anta naga sun debo suna ta ci da xafi,kona baki,tauna halce daddawan bature, autotune wallai babu sauki
gyan murya kawai mukewa y’an mata su tsaya
seet ji mana kaga ta canza tafiya
in babu damuwa muje in rage miki hanya on the back seat pumpin (amma faa)
hooke
ow juju
ow juju
ow juju
ow juju
ow ju ju (kai)
verse 3
rihana tayi fallin ta kusan ta fasa baki
nacin beyonce ne yasa na daina sub a bb
whatsapp da tweet na bari saboda nicki ta dameni mui remix da ita lollipop
ga mismain3 yana jira taxo yaamata buddy pumpin
umar kd ya fada shakira kin iya m-ssagin
xamuje kasr waje da waje
ross flowers on your grave dagrin yes boss
(bridge)
dodn gida ma cinya na gona
kai ai dolema mu roke kaduna
monitor daya shigo studio sai yai shiruuu
verse 4
kaga yanda yan mata ke bamu flows
nikam inyita rejectin kamar thumbprint a inec
heart break babu magani koda a orthopaedic
yan matan the castle sai poppin bottles sukeyi suna kirana
hooke
update unavailabe for now
letras aleatórias
- letra de i pray - dallas chapman
- letra de не обещал ! (did not promise) - флорá (phlora)
- letra de 72 phép thần thông - rin9
- letra de ta över nu - uncreated
- letra de see the light - sound of seasons
- letra de fell in love - babyface ray
- letra de fade - zander
- letra de vader - wi-z grey
- letra de goodfellas - dú maroc
- letra de walk at park - julian dohi