
letra de hisabi - legend abdul
legend dan abdul ai nine let’s go atuna da hisabi munaf-kai atuna da hisabi yan gulma atuna da hisabi atuna da hisabi munaf-kai atuna da hisabi atuna da hisabi
yan saido atuna da hisabi atuna da hisabi komai zamuyi sai da hisabi, hisabi sai da hisabi sai da hisabi, hisabi oh hisabi, hisabi komai sai da hisabi
kamata yayi fa mubi allah,kar rudun duniya yayi mana illa
wasu nachan waisu harkalla, neman duniya suntara dala
duk abunda katara, akwai lahira, bayan kamutu bakada zarra, zaman kabari fa akwai takura
aikinka, shi ze ceceka, koma ga allah kai saraka, sallah azuminka, suceceka, kakoma ga allah da manzona, ran lahira kai aljanna, domin acikinta, zaka shana, albarkacin manzona, jiya yau gobe ma ai ta allah ce
makiyana wai aina zauce, in ilahu yaso saina zarce, wasuma sunce wai nazare, ina tsinkewa kamar zare, bawai jiya don naje azare, wani na haushi chan kamar kare,
letras aleatórias
- letra de tossico ma funzionale - tmt (ita)
- letra de je souhaite/un chant - lucie dolène & jean cussac
- letra de pressure - kris, hi motive
- letra de this is the new abnormal - brahms' third racket
- letra de da finest - martaz3
- letra de 안아줘 (hug me) - chanyeol
- letra de martyr - shiner
- letra de weight - ethos the rapper
- letra de andy warhol (studio error cut) - david bowie
- letra de still around - zthadon