
letra de tauraruwa - ibrahim binkalil
(verse 1)
na ji so daga ran da na gan ki
har a mafarki ina ta ganin ki
ba na san wanda zai ce na bar ki dear
zana so naga hasken idon ki
indai a kyau ne babu kamar ki
za na zo sai ki bani hannun ki dear
(pre chorus)
dawo dawo ki zo gare ni
ke ma a ran ki kar ki ki ni
ki zo ki bani zuciyar ki
zan biya miki duka haqqi
dawo dawo ki zo gare ni
ke ma a ran ki kar ki ki ni
ki zo ki bani zuciyar ki
zan biya miki duka haqqi
(chorus)
zan zama watan ki
dan tauraruwa ce ke
(verse 2)
kogi na so zanaje ki biyo ni
zan miki baiti in dai zaki ji ni
ki dau sarautar zuci ki ba ni dear
ni mo takarda da biro ki bani
zauna a gefe ki mini bayani
kar a son ki na kwafsa ki ki ni dear
(pre chorus)
dawo dawo ki zo gare ni
ke ma a ran ki kar ki ki ni
ki zo ki bani zuciyar ki
zan biya miki duka haqqi
dawo dawo ki zo gare ni
ke ma a ran ki kar ki ki ni
ki zo ki bani zuciyar ki
zan biya miki duka haqqi
(chorus)
zan zama watan ki
dan tauraruwa ce ke
(bridge)
soyayya ce ce takawo ni takawo ni takawo ni
soyayya ce ita ce ta saka ni nake kishin
soyayya ce ce takawo ni takawo ni takawo ni
soyayya ce ita ce ta saka ni nake kishin ki
um umm, um um um um , um umm, um
(pre chorus)
dawo dawo ki zo gare ni (zo gare ni)
ke ma a ran ki kar ki ki ni (kar ki ki ni)
ki zo ki bani zuciyar ki (zuciyar ki)
zan biya miki duka haqqi (haqqi)
dawo dawo ki zo gare ni (zo gare ni)
ke ma a ran ki kar ki ki ni (kar ki ki ni)
ki zo ki bani zuciyar ki (zuciyar ki)
zan biya miki duka haqqi (haqqi)
(chorus)
zan zama watan ki (ummm)
dan tauraruwa ce ke (ohhh)
zan zama watan ki (yeah)
dan tauraruwa ce ke (umm)
zan zama watan ki (yeah)
dan tauraruwa ce ke
letras aleatórias
- letra de hombre rock and roll - jóvenes pordioseros
- letra de me - rking
- letra de plage abandonnée - saez
- letra de coming to brazil - swandive (ca)
- letra de here we go - your stepdad
- letra de leaks - the_bruthers
- letra de don’t make me feel lonely - reobbly!
- letra de max payne românia (freestyle) - prod. mvrcu
- letra de riding deep - frank mully
- letra de it gets hard to be alone - sports