letra de zumar kauna - hamisu breaker
nina kurbi zumar kauna
nima na kurbi zumar kauna
nakurbi zumar kauna ohh
nina kurbi zumar kauna k-ma na lashe
indai kin kula sashina nima zan kula sashinki
nina kurbi zumar kauna k-ma na lashe
indai kakula sashina nima zan kula sashinka
tunanina daya ne kauna da na manta sai intuna babu kamarki a sashina
kalli irin kyaun fiskarki
kana kihada da dabi′arki as-salamu alayki
sone tsaraban da na alkinta
ko k-ma ince na sirranta shi gunki don yayi tsabbta
burin da nake kizamo matata mai kore qazanta
indai zaki aminta dani me zai hana na aminta dake
duk tsanani ya zammini sauki da
cikar samun dan kirki ka daurani amulki
tilasne na tsananta kula kamin
uzuri shi nake maula zana hada maka daula
aguna kaiwa maza zarce domin kullum
kai nake zance shigarka irinta dabance
maisona annurina k-ma angona
ni rokon da nake maka sirrinmu rikeshi ka damke
salan magana da fitar zance na kanji naki a kebance alfarma damace
kimin nayiwa maza zare gari abita ayita aiyiriri mu biyu ne muka dace
rike alkawari narike nima dama sanad-nki nabar rama me zaitada husuma
muyi aurenmu na ba sabanba k-ma ba gaba ba
tunda na samu sarautar mata wazaya rabani da ke
nasan komai makasudi ne
amma kaunarka da kai zaune babu silarta kagane
sone ya kada mini hanta ta abin
nashi naji kamar keta shibaya da mugunta
to yau zan bashi tukunshi na domin ya ban muradina duk duniya zan nuna
jan damara da salon burgewa
da nishadan tarwa innasake na rasaka hakika zan fadi anan taki
letras aleatórias
- letra de being able to walk away - oversight (band)
- letra de the life of saints (성드의 삷) - welove
- letra de beatles é satanico e looks evangelicos para a balada - mc androidão
- letra de ghosts - sandi thom
- letra de here with me - chime, lonemoon & quest
- letra de paretes - flict g
- letra de а (a) - вэйфи (weifi)
- letra de like december - the noise unheard
- letra de no sleep nights - trippie redd
- letra de unity - forest fire (band)