letra de anfara - classiq (africa)
[verse 1]
yo an fara
gudu ake when the boy fara
classiq sun jimu sun sara
see i’ve done it before k-ma zan qara
ba ihu, ba qara
we disturbing the peace to ku kai qara
j.town k.town an fara
shoutout to my fans daku nake gadara
no one bother don’t dada
ai ko hard ma yasan i go harder
ba ko another
k-ma anytime muka shigo gari eve gather
shawty feeling me
yaro ga sawaggu ga ilimi
imma godzilla
microphone k!ller
am shining ko a duhu bana buqata
(wallahi)
[chorus/hook]
an fara(x8)
kai ji mana an fara(x8)
[verse 2]
yo me kasa su kasa
suma sunso suyi amma sun kasa
kai bani hanya ka matsa
malam da zafina nake ina tafasa
na sama na sama na qasa
i’m making these haters cry nine
breaking the records na fasa
qaramin yaro amma suna ce mini
yes sir
yo ci gaba da gashi
ranar da na mutu za ayi rashi
ina abun yake sai nace gashi
in zanyi zanyi cllassiq baya fashi
ko ba haka ba sarah
eh ni na rera
waqa so s-xy kaman emma nyrah
toh why the h-ll you think am rapping
my ngga wallahi ina neman naira!
[chorus/hook]
toh an fara
an fara(x7)
kai! ji mana an fara(x8)
[outro]
classiq
walahi tallahi ka kashеsu duka ma n-gg
finesse 2000 forevеr
ai mun g-ya muku
yeah we here
we not going nowhere
arewa mafia an fara
letras aleatórias
- letra de jag skall inte fälla några tårar - agnetha fältskog
- letra de читы на блок-стрaйк - uraiap44
- letra de москито (mosquito) - leanrode
- letra de tara - nêssa (br)
- letra de os mutatantes - baby
- letra de ścieżki diabła - zdr
- letra de us - william preat
- letra de a voz (part. zayah) - wellington
- letra de robin hood - lonely wolf yd
- letra de hunger - [the nxt]