letras.top
a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 #

letra de faridah - bamihan

Loading...

intro
bamihan! bamihan!
b–auba
ga farida ta faso da abokananta
allah mutumina?
tab faɗiwa yazo daidai da zama
wannan w-nkan ta hau
wannan w-nkan baƙarya!
kagane? make i go yarn this girl wetin dey sup
na jima ina jiran wannan ranar
ko ba hakabane?
saika shigo kawai
nagode!

chorus
faridah y’an mata
a cikin gari kece sarauniyar mata
yau kin hadu da dan gata
my love for you babu muguwar fata
muguwar fata…..

nasan kina da kaya
masu kayama sun san kina da kaya
farida kina da baya ehhhhh!
masu bayama sun san kina da baya
verse 1
yawwa nace faridah! nasan kina da kaya
ko wacce slay mama binki take a baya
kin haɗu babu ƙarya
ga turmi da taɓarya
am here for true love ba maganganu na ƙarya

see dem go tell you cewa bani da ko sisi
amma share gulmane kap irin nasu na ƙishi
suna faɗa da nishi
mu mun gaji da ganinshi
don allah ki faɗamana me kikeso a gunshi

mehhhhhn nace bazasu ganeba
ji ko safiya tayi bazasu wayeba
tunda komai suka gan bazasu kyaleba
toh hanuna a kanki bazani tsameba

so anything dem said to you wallahi ƙaryane
don basaso ki zama amaryane
so sharesu kizo mu tafi
sun jima sunayi karfin su muka fi

repeat chorus

verse 2
check this your s-xy body got me thinking
me got all eyes on you babu blinking
kece zare da allura a d-nkin
kamo hanuna baby na fara sinking
shine your eyes
check the swag
money me spending back to back
ni dake mun haɗe like anastomosis
wanna change your life kamar metamorphosis

karki tada hankalinki no mind dem
this girls dem dey vex because you wine dem
take wannan nakine, wannan ki basu su raba
bai kyautuba ki koma babu tsaraba

still after the show i wanna talk with you
ahow you the vibe wanna rocke with you
play with you, girl6i wanna stay with you
and in zakije gida i wanna walk with you

repeat chorus

outro
y’a y’a y’an mata
ɗan ɗan ɗan gata
faridah kina da baya eh!
yau kin haɗu da ɗangata ehhh…×2

letras aleatórias

MAIS ACESSADOS

Loading...